Breaking News

Alerawasblog
 

" />

Recent Posts

Seo Services

YADDA ZAKAYI TRANSFER TAKOWANE BANKI A NIGERIA (SIMPLE CODE)

YADDA ZAKAYI TRANSFER TAKOWANE BANKI A NIGERIA (SIMPLE CODE)
Assalamu Alaikum Barkanmu Da Warhaka Barkanmu Da Sake Kasancewa Tare Daku Ta Wannan Shafi Mai Albarka.
A Yau Kuma Muna Tafe Da Wani Sabon Darasi Wanda Yakamata Ace Mun Sanshi.
Ganin Yadda Zamanin Yanzu Al'ummar Mu Na Hausawa Muka Koma Adana Kudadenmu A Banki Kuma Bamu Gane Yadda Zamu Mora,
Zaka Ga Wani Yana Da Account Din Amma Kwata-Kwata Ba Zai Iya Turawa Wani Kudi Ba, Kuma Wasu Lokutan Ana Matse,
Sai Kaga Har A Bata Kudade Da Lokaci Sai Anje Banki.
Batare Da Bata Lokaci Ba Zamu Shiga Bayanan Dalla-Dalla.
ALL BANKS AND THEIR CODES
FIRST BANK
*894#
GUARANTY TRUST (GT) BANK
*737#

ZENITH BANK
*966#

FIRST CITY MONUMENT (FCMB) BANK
*329#

UNITED BANK FOR AFRICA (UBA) BANK
*919#

ACCESS BANK
*901#

POLARIS (SKYE)  BANK
*833#

STANBIC IBTC BANK
*909#
DIAMOND BANK
*426#

UNITY BANK
*7799#

STERLING BANK
*822#

FIDELITY BANK
*770#

ECO BANK
*326#

WEMA BANK
*945#

Wadannan Sune Cikakkun Bayani Game Da Kowane Banki.
Da Zaran Ka Danna Zaka Kalli Options Din Da Kake Da BuQatar Amfani Dashi.
Muna Godiya Kwarai Da Gaske.
Idan Akwai Tambaya Sai Ayishi Ta Comment.
YADDA ZAKAYI TRANSFER TAKOWANE BANKI A NIGERIA (SIMPLE CODE) YADDA ZAKAYI TRANSFER TAKOWANE BANKI A NIGERIA (SIMPLE CODE) Reviewed by Alerawas blog on April 22, 2020 Rating: 5

4 comments:

Unknown said...

Asalamu alaikum baba bihari ataimaka mana MU an Borno wallahi yunwa zatakashemu bamuda abinda zamuci, ga babu talfi ga yanhi jira suma basu DA abinci Dan Allah shuga ataimaka asanjamana wanna am Amati.

Prince beely said...

Allah yasa mudace

Prince beely said...

Sai baba

shamsuwari4 said...

mugode Allah yatemaka

Powered by Blogger.