Beauty

YADDA ZAKA KALLI HOTUNAN DAKE CIKIN WAYAR WANI

Wannan trick din yadade ana amfani dashi, Kuma yana aiki sosai.
Zaka iya ganin hotunan wayar kowa kaga dama muddin dai ka amshi wayarshi nadan mintuna.
GA steps dinda zakabi

 • Kabude google photos application dinka
   .kadanna akan menu bar din application dinka
   . Saikai add account dinda kakeso adinga turama hotuna akanshi
   . Daganan saika Danna akan setting
   . Ka Danna akan backup and sync bottom

   Saikai selection na email address dinka dakayi adding
   Daganan saikayi scrowling kasa, zakaga cellular data backup kadanna akan bottom na photos

 • Shikenan ka Kare, daga zarar Mai Wannan waya yasauke hoto Ko aka turomasa zasuje a Google photos application dinka. 
Kalli Wannan video domin Karin bayani 
YADDA ZAKA KALLI HOTUNAN DAKE CIKIN WAYAR WANI YADDA ZAKA KALLI HOTUNAN DAKE CIKIN WAYAR WANI Reviewed by Alerawas blog on July 03, 2019 Rating: 5

No comments:

Post Bottom Ad

Powered by Blogger.