Beauty

'YAN SIYASAR NAJERIYA SUNKOMA TALLATA KAWUNANSU A INTERNET >>>> SABON_SALO_KIRAN_SALLAH_DA_WUSUR

Wani sabon salo kiran sallah da wusur
'Yan siyasar najeriya sun garzaya a shafukan internet domin tallata kawunansu inda kana cikin bincike a shafi kawai Zakaci Karo da fastocin 'yan takarar.
Wannan ya hada da kowane party a nigeria inda ansha ganin hoton Atiku Abubakar da mataimakinsa a internet din dakuma shugaba Muhammadu Buhari shimada mataimakinsa Dama wasu jam'iyyu daban.

wadannan hotunan screen shot ne na pastocin tallar wasu jam'iyyun da mukasamu damar daukowaDuk da cewa ba'a samu nasarar kawo fastar Dan takarar shugaban Kasa na jam'iyyar PDP ba amma anganshi ido-da-ido a internet din. 

Ko menene ra'ayin mai karatu dangane da wannan Abin? 
Shin baizama almubazzaranciba!?
Shin ko zaasamu Abinda ake nema? 
Shin Abin zaiyi tasiri wurin samun magoya baya? 'YAN SIYASAR NAJERIYA SUNKOMA TALLATA KAWUNANSU A INTERNET >>>> SABON_SALO_KIRAN_SALLAH_DA_WUSUR 'YAN SIYASAR NAJERIYA SUNKOMA TALLATA KAWUNANSU A INTERNET >>>>  SABON_SALO_KIRAN_SALLAH_DA_WUSUR Reviewed by Alerawas blog on February 13, 2019 Rating: 5

No comments:

Post Bottom Ad

Powered by Blogger.