Beauty

WASU FUSATATTUN MATASA SUN LAKADAMA ADAM A ZANGO DAN BANZAN DUKA >>>>>POLITICS /KANNYWOOD

WASU FUSATATTUN MATASA SUN LAKADAMA ADAM A ZANGO DAN BANZAN DUKA >>>>>POLITICS /KANNYWOOD
Adam A Zango kenan Bayan Yasha Dan Karen duka daga hannun fusatattun Matasan.
Wannan dukan dai da'akayiwa Jarumi zango wasu naganin bazairasa nasaba da canjin shekar da jarumin na Kannywood yayiba inda da can yayi fice a jam'iyyar APC daga baya kuma kwatsam saigashi a PDP inda Yasha suka ta fanni daban-daban .

Shidai Jarumi Adam kusan ace yasaba da irin wadannan abubuwan ! Domin ko hasashe yanuna duk Bayan shekara biyar yakan hadu da irin wadannan matsalolin.
     Kadan daga cikin matsalolin da jarumin ya taba samu

  • Jarumi ADAM A ZANGO ya taba sha dakyar a garin sokoto 
  • Hakama a garin KADUNA 
Hakama agarin KANO
Dadai sauransu.
Shin menene ra'ayin mai karatu dangane da wannan Abin dake yawan faruwa da wannan jarumin?
Shin miyasa sauran jarumai kamarsu Ali Nuhu, Sadiq Sani sadiq basa haduwa da irin wadannan matsalolin?
WASU FUSATATTUN MATASA SUN LAKADAMA ADAM A ZANGO DAN BANZAN DUKA >>>>>POLITICS /KANNYWOOD WASU FUSATATTUN MATASA SUN LAKADAMA ADAM A ZANGO DAN BANZAN DUKA >>>>>POLITICS /KANNYWOOD Reviewed by Alerawas blog on February 17, 2019 Rating: 5

No comments:

Post Bottom Ad

Powered by Blogger.