Beauty

Shugaba buhari yace gwamnatin sa zata ci gaba da Bawa bangaren noma muhimmanci

 Shugaba buhari yace gwamnatin sa zata ci gaba da Bawa bangaren noma muhimmanci .
Shugaban yayi wannan bayanin ne yayinda yake zaga gonarsa dake garin Daura ayau lahadi, shugaban ya wallafa labarin ne a shafinsa na twitter mai taken @mbuhari.
Shugaba buhari yace yana alfaharida irin cigaban da aka samu gefen takin zamani na cikin gida dakuma irin taimakon da suka rinka Bawa manoman na kudi dadai sauransu.
Shugaban ya bayarda mamaki sosai da yaje gonarsa Bayan Ana cikin harkokin zabe,koda yake yayi ikirarin zailashe zaben 2019 din. 

Shugaba buhari yace gwamnatin sa zata ci gaba da Bawa bangaren noma muhimmanci Shugaba buhari yace gwamnatin sa zata ci gaba da Bawa bangaren noma muhimmanci Reviewed by Alerawas blog on February 24, 2019 Rating: 5

No comments:

Post Bottom Ad

Powered by Blogger.