Beauty

Matasan garin tambuwal sun wanke Titi Bayan wucewar gwamna tambuwal

Matasan garin tambuwal sun wanke Titi Bayan wucewar gwamna tambuwal .
Wannan ya biyo Bayan wucewar gwamna tambuwal a garin tambuwal a zuwan shi kamfen garin tambuwal, Matasan sunce sundau wannan matakine Bayan da suka fahimci bai kulla musu komai ba. 
Matasan sunkara dacewa tambuwal bai Yi aaikin komai ba a jahar sokoto Sai yawo. 
Shikuwa wani Matashi cewa yayi tambulawa ya koreshi aiki shine Dalilin da yasa yake Adawa da gwamnatin sa. Andaiyi kwana da kwanaki a taller kamfen din PDP a karkashin gwamna tambuwal Ammafa wasu na ganin kwalliya bata biya kudin sabulu ba domin kuwa taron bai Kai yawan na sanata Alu wamakko ba
, inda hakan Ke nuni da akwai matsaloli ga wannan yunkuri na gwamna tambuwal, koda yake su "yan PDP a jihar sokoto Sunyi amannar cewa su zasu lashe zaben gwamnan sokoto mai zuwa. 
A halin yanzu dai Ana ganin cewa maganar sanata wamakko ta fara fitowa fili inda har commissioner of information na gwamna tambuwal takoma APC a ranar biyar ga wannan watan na February. 
Kalli bidiyon taron APC campaign at tambuwal 


Matasan garin tambuwal sun wanke Titi Bayan wucewar gwamna tambuwal Matasan garin tambuwal sun wanke Titi Bayan wucewar gwamna tambuwal Reviewed by Alerawas blog on February 06, 2019 Rating: 5

No comments:

Post Bottom Ad

Powered by Blogger.