Beauty

ANYIMA ATIKU IHUN BAMASO A GARIN DAURA (VIDEOS) #PMB_IN_ADAMAWA #ATIKU_IN_KATSINA

Anyiwa Atiku Ihun bamaso a garin daura

Wanan yazo ne Bayan da Atiku ya je Katsina kamfen Shikuwa shugaban Kasa buhari yaje Adamawa.
Masana siyasa naganin yin hakan nada nasaba da yunkurin kowannensu yanunawa kowa yanada karfi a gidan Sa.
To amma shi dan takarar shugaban Kasa na jam'iyyar PDP ALH Atiku Abubakar ziyarar sa ta gamuda cikas inda aka rinka yimar Ihun bamaso a garin Daura Wato mahaifar shugaban Kasa Buhari.
Kalli bidiyon Ihun da aka yiwa Atiku a Daura

Kalli bidiyon Ihun da aka yiwa Atiku a Daura .

Shikuwa shugaba Buhari yasamu kyakkyawan taro daga mutanen Adamawa inda aka cika filin taron makil da mutane.


Kalli bidiyon zuwan buhari a Adamawa

ANYIMA ATIKU IHUN BAMASO A GARIN DAURA (VIDEOS) #PMB_IN_ADAMAWA #ATIKU_IN_KATSINA ANYIMA ATIKU IHUN BAMASO A GARIN DAURA (VIDEOS) #PMB_IN_ADAMAWA #ATIKU_IN_KATSINA Reviewed by Alerawas blog on February 08, 2019 Rating: 5

No comments:

Post Bottom Ad

Powered by Blogger.