Beauty

Ali Nuhu yace bazaaba ciroki ko sisin kwaboba -Kannywood empire

biyo Bayan hirar da fitaccen jarumin (ciroki) Kannywood yayi da tashar TV ta Arewa24 yabar baya da kura, inda yafadi irin halin kuncin da yake fama dashi Bayan andaina sakashi Fina finai .
Kalli bidiyon hirar da fitaccen jarumin yayi da tashar Arewa24
Bayaga wannan firace mutane suka rinka damun Ali Nuhu a shafin zada zumunci na twitter tunbaya magana harya fara mayarda martani inda yace bazaaba ciroki ko sisin kwaboba ba. Jarumi Ali Nuhu yakara da cewa inhar yana son kudi yazo yayi aiki a biyashi, amma bai dace yazo yana irin wadannan maganganu ba a gidan TV. Yakara dacewa kamata yayi ciroki ya je yatuntubi manyan yan Kannywood yanemi taimako baya rinka kassarasu a media ba.

WANNAN NE BIDIYON DA YAKE DAUKE DA CIKAKKEN BAYANI AKAN MAGANGANUN DA ALI NUHU YAYI DA KUMA YADDA YASHA DAMUWA A SOCIAL MEDIA.

Ali Nuhu yace bazaaba ciroki ko sisin kwaboba -Kannywood empire Ali Nuhu yace bazaaba ciroki ko sisin kwaboba -Kannywood empire Reviewed by Alerawas blog on January 30, 2019 Rating: 5

No comments:

Post Bottom Ad

Powered by Blogger.