Beauty

YADDA ZAKA TURA FILE KO DOCUMENTS DAGA WAYA ZUWA COMPUTER KO DAGA COMPUTER ZUWA WAYA BATARE DA AMFANI DA PLASH KO CABLE BA USING XENDER

YADDA ZAKA TURA FILE KO DOCUMENTS DAGA WAYA ZUWA COMPUTER KO DAGA COMPUTER ZUWA WAYA BATARE DA AMFANI DA PLASH KO CABLE BA USING XENDER METHOD
1 na farko ka bude XENDER kashiga option kana ganin more sai ka danna akainai zakaga anrubuta CONNECT TO PC saika danna akainai
2 in ta bude zata nuna Maka abubuwa Kamar haka see photo
saika danna akan CREAT HOP-SPOT 
3 daganan sai ka bude hot-spot na computer zakaga network list Hadani Mai farawada P EXAMPLE AP235A saika danna CONNECT 
4 daganan zainunama wannan a wayar ka  
Daganan sai kayi copy na link da zai nuna Maka kamar na hotonnan  example http://991.12.854:1445 
6 daganan sai ka bude browser computer kayi typing na link din  kana karewa ka danna enter 
7 zai nuna Maka ACCEPT CONNECTION a wayar ka sai kayi ACCEPT  shikenan duk kayan dake a wayar ka zasu bude a computer 
8 duk abinda kakeso Saikadanna RIGHT CLICK kazabi DOWNLOAD Kai tsaye zai download 
9 in kanaso ka turawa wayarka sai danna UPLOAD BOTTOM kaje kan abinda kakeso Saikadanna RIGHT CLICK saika danna UPLOAD shake nan kaitsaye zai shiga a wayar ka.  Nagode.  
YADDA ZAKA TURA FILE KO DOCUMENTS DAGA WAYA ZUWA COMPUTER KO DAGA COMPUTER ZUWA WAYA BATARE DA AMFANI DA PLASH KO CABLE BA USING XENDER YADDA ZAKA TURA FILE KO DOCUMENTS DAGA WAYA ZUWA COMPUTER KO DAGA COMPUTER ZUWA WAYA BATARE DA AMFANI DA PLASH KO CABLE BA USING XENDER  Reviewed by Alerawas blog on February 23, 2018 Rating: 5

No comments:

Post Bottom Ad

Powered by Blogger.