Beauty

YADDA ZAKA KIRA LAMBARDA AKA SAKAKA BLACK LIST

Yadda zaka KIRA LAMBARDA aka SAKAKA black list
Sanin kowane Idan an SAKAKA black list bazaka in ka kira bazata shiga ba to yau nazo muku da wannan hanyar da zaku samu damar yin kiran ko ansakaku black list.
     Idan zaka kira ka kwashe numbar gyefye kokuma ka haddace ta saika saka ta kamar haka #31#number saika Kira zata shiga kaitsaye
MISALI 05014524112 itace numbar saika sakata kamar haka #31#05014524112 sai ka kira.

YADDA ZAKA KIRA LAMBARDA AKA SAKAKA BLACK LIST YADDA ZAKA KIRA LAMBARDA AKA SAKAKA BLACK LIST Reviewed by Alerawas blog on February 27, 2018 Rating: 5

No comments:

Post Bottom Ad

Powered by Blogger.