Beauty

Shugaban kasar Amurka Donal Trump yace yan Afirka walakantattune


Mr Trump yace ce meyasa wadanda suka fito daga walakantattun kasashe suka shigo nan? Yayi wannan kalamin ne lokacinda yake tattaunawa da yan majalissu da suka kawo masa ziyara domin tattaunawa akan dokar shiga da fice
Wannan kalamin na mista Trump yayisu ne akan yan Afirka da Haiti da el-selvado fadar White House kuma Bata musanta wannan kalamin na mista Trump ba daidai kungiyoyin yan Afirka mazauna Amurka sun nemi mista Trump daya basu hakuri

KO MENENE RAAYIN MASU KARATU AKAN WANNAN LAMARIN?
Shugaban kasar Amurka Donal Trump yace yan Afirka walakantattune Shugaban kasar Amurka Donal Trump yace yan Afirka walakantattune Reviewed by Alerawas blog on January 14, 2018 Rating: 5

No comments:

Post Bottom Ad

Powered by Blogger.