Header Ads

Featured Posts

[Travel][feat1]

Beauty

YADDA AKEYIN FANKE

April 25, 2019

KAYAN HADI
 • Fulawa
 • Alkama
 • Sikari
 • Yis
 • Gishiri
 • Mai
YANADA ZA A SARRAFA
1. Da farko a tankade fulawa tare da alkama, sai a zuba yis da Sikari da gishiri , da mai kadan a kwaba
2. Sai a kai shi rana a ajiye har sai ya tashi
3. Daga nan sai ana gutsurowa ana fadada shi, ana yi masa huda a tsakiya ana soyawa a cikin mai mai zafi.
4. A yi masa jar suya a ci
YADDA AKEYIN FANKE YADDA AKEYIN FANKE Reviewed by Alerawas blog on April 25, 2019 Rating: 5

YADDA AKE WAINAR SHINKAFA

March 12, 2019

KAYAN HADI:-

 • Farar shinkafa
 • Yis
 • Sikari
 • Gishiri
 • Albasa


Yadda ake sarrafawa
1. Da farko za a wanke farar shinkafa a markada ta, ba lallai ne sai ta jiku ba sosai.
2. Sai a zuba yis da sikari da gishiri dai dai misali, sai a kada shi sosai.
3. A sanya shi a rana ya tashi, sai a yanka albasa kanana kanana a ciki
4. Za a iya zuba dafaffiyar shinkafa a ciki, amma sai an ga dama
5. A soya shi da mai a tanda

YADDA AKE WAINAR SHINKAFA YADDA AKE WAINAR SHINKAFA Reviewed by Alerawas blog on March 12, 2019 Rating: 5

YADDA AKE YIN ALKUBUS

March 12, 2019

KAYAN HADI:-

 • Alkama
 • Fulawa
 • Yis
 • Gishiri
 • Mai
 • Sikari

Yadda ake sarrafawa
1. Da farko za a tankade garin alkama da na fulawa a hade su waje guda, sai a zuba yis da sikari da gishiri a kwaba, amma yafi na fanke tauri.
2. A rufe a kai shi rana, idan ya tashi sai a zuba mai kadan a kara buga shi.
3. Sai a dauko gwamgwani a na shafa masa mai ana zubawa a ciki, ko kuma kukkula a leda kamar Alala.
4. Sai a turara shi. Ana ci da miyoyi irin daban daban

YADDA AKE YIN ALKUBUS YADDA AKE YIN ALKUBUS Reviewed by Alerawas blog on March 12, 2019 Rating: 5

NAME'S OF SENATORS ELECT RELEASE BY INEC FOR FEBRUARY 23 2019 ELECTIONS

March 12, 2019
The Independent National Electoral Commission (INEC) has released a comprehensive list of Senators-elect, following the February 23 Presidential and National Assembly elections.
In a statement from the electoral body on Monday, INEC announced that it would present certificates of return to those whose names are on the list on Thursday, March 14.NAME'S OF SENATORS ELECT RELEASE BY INEC FOR FEBRUARY 23 2019 ELECTIONS NAME'S OF SENATORS ELECT RELEASE BY INEC FOR FEBRUARY 23 2019 ELECTIONS Reviewed by Alerawas blog on March 12, 2019 Rating: 5

An bayyana Shugaba Muhammadu Buhari a matsayin wanda ya lashe zaben Najeriya a karo na biyu.Sakamakon zaben 2019

February 26, 2019

An bayyana Shugaba Muhammadu Buhari a matsayin wanda ya lashe zaben Najeriya a karo na biyu, abin da zai ba shi damar sake mulkar kasar na karin shekaru hudu masu zuwa.
Shugaban mai shekara 76, na jam'iyyar APC, ya kayar da Tsohon Mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar, da tazarar kuri'u kusan miliyan hudu .
Sai dai jam'iyyar adawa ta PDP, wacce Atiku ya yi wa takara, ta yi watsi da sakamakon zaben da Shugaban Hukumar Zabe ta INEC Mahmood Yakubu ya bayyana da misalin karfe 4.30 na asuba.
Nan gaba kadan ne ake sa ran shugaban zai yi jawabin murna ga magoya bayansa, duk da cewa kawo yanzu abokin takararsa bai mika wuya ba.
Tun a sakamakon farko-farko da aka fara bayyanawa jam'iyyar ta yi zargin cewa akwai kura-kurai a zaben.
An samu jinkiri da kuma tashin hankali gabanin da kuma lokacin zaben sai dai masu sa'ido masu zaman kansu ba su ce an yi magudi ba.
Shugaba Buhari ya yi nasara a jihohi 19 daga cikin 36 na kasar, yayin da babban abokin hamayyarsa Atiku Abubakar ya samu jihohi 17 da kuma babban birnin kasar Abuja.
Buhari ya samu kuri'u 15,191,847, yayin da Atiku ya samu 11,262,978, kamar yadda Hukumar Zabe ta INEC ta bayyana.
Sakamakon zaben shugaban Kasa na 2019
An bayyana Shugaba Muhammadu Buhari a matsayin wanda ya lashe zaben Najeriya a karo na biyu.Sakamakon zaben 2019 An bayyana Shugaba Muhammadu Buhari a matsayin wanda ya lashe zaben Najeriya a karo na biyu.Sakamakon zaben 2019 Reviewed by Alerawas blog on February 26, 2019 Rating: 5

Bokola saraki officially defeated by APC candidate >>>>>>>>>> photos of official tweets

February 24, 2019
This is the screen shot showings the results of Bokola sarakis district.
Bokola saraki officially defeated by APC candidate >>>>>>>>>> photos of official tweets Bokola saraki officially defeated by APC candidate >>>>>>>>>> photos of official tweets Reviewed by Alerawas blog on February 24, 2019 Rating: 5

Shugaba buhari yace gwamnatin sa zata ci gaba da Bawa bangaren noma muhimmanci

February 24, 2019
 Shugaba buhari yace gwamnatin sa zata ci gaba da Bawa bangaren noma muhimmanci .
Shugaban yayi wannan bayanin ne yayinda yake zaga gonarsa dake garin Daura ayau lahadi, shugaban ya wallafa labarin ne a shafinsa na twitter mai taken @mbuhari.
Shugaba buhari yace yana alfaharida irin cigaban da aka samu gefen takin zamani na cikin gida dakuma irin taimakon da suka rinka Bawa manoman na kudi dadai sauransu.
Shugaban ya bayarda mamaki sosai da yaje gonarsa Bayan Ana cikin harkokin zabe,koda yake yayi ikirarin zailashe zaben 2019 din. 

Shugaba buhari yace gwamnatin sa zata ci gaba da Bawa bangaren noma muhimmanci Shugaba buhari yace gwamnatin sa zata ci gaba da Bawa bangaren noma muhimmanci Reviewed by Alerawas blog on February 24, 2019 Rating: 5

Breaking Bokola saraki, Dino melaye and Dogara loses their political positions to APC candidates.

February 24, 2019
The top 3 politicians of PDP has loses their political seats.

Bokola saraki who is the Senate president has loses his own  senatorial seat by APC candidate as the results came out. 
Senator Dino melaye who is from kogi state and the most annoying senator to APC also lose his senatorial seat. 

Dogara who is from Bauchi state and the speaker to the house of representatives also loss his political seats. 
Update later. 
Breaking Bokola saraki, Dino melaye and Dogara loses their political positions to APC candidates. Breaking Bokola saraki, Dino melaye and Dogara loses their political positions to APC candidates. Reviewed by Alerawas blog on February 24, 2019 Rating: 5

Breaking governor tambuwal Survive with 5 vote at own polling unit

February 24, 2019
Governor tambuwal has delivered his polling station to Atiku ahead of buhari with different of 5 vote.
The unit is divided into 3 in which buhari win two of the part and Atiku win the only one, that's where tambuwal vote.

Breaking governor tambuwal Survive with 5 vote at own polling unit Breaking governor tambuwal Survive with 5 vote at own polling unit Reviewed by Alerawas blog on February 24, 2019 Rating: 5

Ansamar da motoci kyauta ga masu zuwa zabye daga Abuja zuwa Kano

February 20, 2019
Ansamar da motoci kyauta ga masu zuwa zabye daga Abuja zuwa Kano 


           
Motocin zasu tashine ranar Alhamis zasu kuma dawo ne a ranar Lahadi. 

Masu bukatar wannan garabasar zasu tura da sakon email ne domin yin rijista, email dinshine imfo@busesfordemocrary.org.


Bas-bas din zasu dauki mutane kamar haka :
*Masu zuwa zabye daga kowace jam'iyyar siyasa suka fito. 

* Bas-bas din kyauta ne. 
Sources @renoomokri
Twitts by @renoomokri


AQs for my free #BusesForDemocracy Q. Who? A. ANYONE travelling with a PVC. Q. Must I vote for a candidate? A. Vote for ANYONE you like Q. What time do buses leave and return? A. Go 5AM on Thursday. Return 6AM on Sunday. RETWEET till it gets to every book of Nigeria
Ansamar da motoci kyauta ga masu zuwa zabye daga Abuja zuwa Kano Ansamar da motoci kyauta ga masu zuwa zabye daga Abuja zuwa Kano Reviewed by Alerawas blog on February 20, 2019 Rating: 5

SABUWAR WAKAR DAGYE ZABE BY ALI JITA ABDUL AMATA ADO GWANJA NAZIFI ASNANIC

February 19, 2019
SABUWAR WAKAR DAGYE ZABE BY ALI JITA ABDUL AMATA ADO GWANJA NAZIFI ASNANIC


#DOWNLOAD_SABUWAR_WAGAR_DAGYE_ZABE


SABUWAR WAKAR DAGYE ZABE BY ALI JITA ABDUL AMATA ADO GWANJA NAZIFI ASNANIC SABUWAR WAKAR DAGYE ZABE BY ALI JITA ABDUL AMATA ADO GWANJA NAZIFI ASNANIC Reviewed by Alerawas blog on February 19, 2019 Rating: 5

JAMB 2019 Exam Slip Reprinting Begins March 2nd

February 19, 2019
JAMB 2019 Exam Slip Reprinting Begins March 2nd

JAMB has disclosed that the printing of 2019 JAMB Exam Slip would commence March 2nd, 2019; that is two weeks before the examination. The reprinted slips will bear candidates schedule for the examination: date, time and centre as well as other necessary information about the examination.


According to the board, from March 2nd, candidates will have their slips placed on their profiles. However candidates who are unable to access their slips through their portal can visit the board’s service portal,on www.jamb.org.ng to print the slip.

The board added that messages would as well be sent to candidates, informing them on when to reprint their e-slip. This processes will be all automated to keep candidates up-to-date with developments

The date for the main examination remains March 16th - 23rd, 2019. Candidates are advised to ensure they are also adequately prepared for the exam.
The board warned candidates against bringing in banned items such as wrist watches, telephones and others into the examination hall and assured candidates that it is working to ensure that all registered candidates participate in the examination.

JAMB 2019 Exam Slip Reprinting Begins March 2nd JAMB 2019 Exam Slip Reprinting Begins March 2nd Reviewed by Alerawas blog on February 19, 2019 Rating: 5

Post Bottom Ad

Powered by Blogger.